Jarida don Karuwar Musulmi
Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki ISSN 1595-4471
Juma'a 25 Ramadan, 1426
Bugu na 690
Tunatarwa | | Tambaya da AmsaDandalin Siyasa | Hantsi A Takaice kai tsaye | Littafai | Duniya Labari Tattaunawa | Labarai |
SALLOLIN WATAN RAMADAN
D ARE NA SHA TAKWAS Sallah raka'a 4 kowace raka'a fatiha 1 Inna'a'ataina 25. Allah zai yarda da mutum DARE NA SHA TARA Sallah raka'a 50, kowace raka'a Fatiha 1 Izazul 1. Allah zai karbi ayyuka mutum bisa dacewa. DARE NA ASHIRIN Sallah raka'a 8 kowace raka'a Fatiha 1 da surar da ta sauwaka. Allah zai gafartawa mutum zunubbansa. DARE NA ASHIRIN DA DAYA Sallah Raka'a 8 kowace raka'a fatiha 1 da surar da ta sauwaka. Allah zai amsawa mutum duk addu'ar da ya yi. DARE NA ASHIRIN DA BIYU Sallah raka'a 8 kowace raka'a fatiha 1 da surar da ta sauwaka. Allah zai gafartawa mutum zunubbansa. ASHIRIN DA UKU Sallah raka'a 8 kowace raka'a fatiha 1 da surar da ta sauwaka. Allah zai gafartawa mutum zunubbansa. DARE NA ASHIRIN DA HUDU Sallah raka'a 8 kowace raka'a fatiha 1 da surar da ta sauwaka. Allah zai baiwa mutum ladar Hajji da umra. DARE NA ASHIRN DA BIYAR Sallah raka'a 8 kowace raka'a Fatiha 1 Qulhuwa 10. Allah zai rubutawa mutum ladar masu yawan ibada. DARE NA ASHIRIN DA SHIDA Sallah raka'a 8 kowace raka'a Fatiha 1qulhuwa 1000. Allah zai budawa mutum kofofin samu. DARE NA ASHIRIN DA BAKWAI Sallah raka'a 4 kowace raka'a fatiha1 Qulhuwa 25. Allah zai gafartawa mutum da iyayensa baki daya. DARE NA ASHIRN DA TAKWAS Sallah raka'a 6 kowace raka'a Fatiha 1Kursyyu 10, inna'a'ataina 10 Qulhuwa 10. Bayan an sallame a yi salatin annabi 1000. Allah zai gafartawa mutum laifukansa. DARE NA ASHIRN DA TARA Sallah raka'a 2 kowace raka'a fatiha 1 Qulhuwa 20. Allah zai yi wa mutum rahama a lahira. DARE NA TALATIN Sallah raka'a 12 kowace raka'a Fatiha 1 Kulhuwa 20, bayan an sallame a yi salatin annabi 100. Allah zai baiwa mutum duk abin d aya roka na ni'ima da falala. "Wanda ya yi Azumci watan Ramadan yana mai imani da neman dacewa Allah zai gafarta masa dukkanin zunubban da ya gabatar." "Watan Ramadan wata ne mai alfarma rahama tana asukowa cikinsa, afuwar Allah tana mamaye bayinsa ku yi kokari wajen kusantar Allah ta hanyar ibadaa da yawan zikirori." |
Shafin Gamji | Tafsirin Alkur'ani | Hadisai | Crescent International |