Almizan :Maganin talauci ko kuncin abinci ALMIZAN: Jarida don Karuwan Musulmi

Jarida don Karuwar Musulmi       Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki

ISSN 1595-4471
Juma'a 15 Zulkidah, 1426                 Bugu na 696                                



 Tunatarwa |   | Tambaya da AmsaDandalin Siyasa | Hantsi A Takaice kai tsaye | Littafai | Duniya Labari 
Tattaunawa | Labarai
Tare da, Abubakar A. Almizan 0803 701 4341

MAGANINI CIWON HAKORI

An ruwaito Imam Assadiki (AS) a yayin ciwon kori yana karanta Fatiha, Kulhuwa da Inna’anzalnahu, da kuma fadin Allah (T) da ke cewa: “Wa taral jibala tahsabuha jaamidatan wa hiya tamurru marral sahabi, sun’allahil lazi attakana kulla shai’in, innahu kabirun bima ta’amalun.”

Sannan kuma Imam Ali Amiral Mu’aminina (AS) ya kasance yana cewa mai jin ciwon hakori, ya shafi wajen sujuda, sannan kuma ya shafi wajen da ke ciwon, kana sai ya ce: “Bissimillahi wal shafi’illahi, wala haula, wala kuwwata illa billahi aliyil azim.” Zai samu lafiya da izinin Allah.

Komawa babban shafinmu         Komawa saman wannan shafin


 Shafin Gamji | Tafsirin Alkur'ani  | Hadisai | Crescent International