Jarida don Karuwar Musulmi
Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki ISSN 1595-4471
Juma'a 29 Zulkidah, 1426
Bugu na 698
Tunatarwa | | Tambaya da AmsaDandalin Siyasa | Hantsi A Takaice kai tsaye | Littafai | Duniya Labari Tattaunawa | Labarai |
SALLAR RANAR LAHADI A ZULKIDAH
An rawaito wannan salla mai dimbin falala ne daga Annabi (S) ba zai yiwu mu kawo duk falalolinta ba a nan saboda yawansu, amma ga kadan daga cikinsu. Duk wanda ya yi wannan sallar za a karbi tubansa a yafe zunubbansa, zai mutu da imani, zai samu yawan arziki da dai sauransu. Ga yadda ake yin ta. Salla raka’a hudu ake yi, a kowace raka’a za a karanta Fatiha daya, Kulhuwallahu uku, Falaki daya Nasi daya. Bayan sallama sai a karanta Astagfurulah 70, Lahaula Wala Kuwwata Illa Billahil Aliyyul Azim kafa daya, Ya Azizu, Ya Gaffaru Egfirli Zunubi Wa Zunuba Jami’ul Mumunina, Wal Muminati, fa innahu la yagfiruz zunuba illa Anta, kafa daya. Allah ya sa mu dace, amin. |
Shafin Gamji | Tafsirin Alkur'ani | Hadisai | Crescent International |