Zuwa ga shafin Almizan
Muna maraba da dukkanin shawarwari, gyare-gyare, yabo ko suka masu ma'ana da suka shafi wannan shafi namu.
Haka nan ga dukkan wanda yake da sha'awar mu shirya masa nasa shafin domin tallata sana'arsa, kungiyarsa, gidansu ko dai dukkan wani abin da ya yi kama da haka nan.
Duka dai sai a hanzarta tuntubar mu ta wannan adireshi na kasa, ko kuma lambar waya da ke rubuce a kasa.
Mun gode
Editan shafi
0802 363 9615
e-mail: umarciroma2002@yahoo.co.uk
Komawa babban shafinmu Komawa saman wannan shafin
|