Almizan : Shafin Hotuna da dumi-dumin su ALMIZAN: Jarida don Karuwan Musulmi

Jarida don Karuwar Musulmi       Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki

ISSN 1595-4471
Juma'a 10 Shawwal, 1426                 Bugu na 691                                

 Tunatarwa |   | Tambaya da AmsaDandalin Siyasa | Hantsi A Takaice kai tsaye | Littafai | Duniya Labari 
Tattaunawa | Labarai

Ziyarar Malam Zakzaky Iran cikin hotuna.
 
Shaikh Zakzaky yana jawabi ga mahalarta taron Zikra na shekaru 16 da rasuwar Imam Khomeini a Iran.

Shaikh Zakzaky, wani yaro mahaddacin Kur'ani da diyar Imam Khomeini Dakta Fatima Mustafawi a taron Zikra na shekaru 16 da rasuwar Imam Khomeini a Iran.
Shaikh Zakzaky da diyar Imam Khomeini Dakta Fatima Mustafawi a taron Zikra na shekaru 16 da rasuwar Imam Khomeini a Iran.
Wakilin gidan Talabijin na Iran ne ya ke hira da Shaikh Zakzaky
Ana iya ganin jikan Imam Khumeini, Sayyid Hasan Khumeini a tsakiya tare da wasu mahalarta taron Zikra na shekaru 16 da rasuwar Imam Khomeini a Iran.
Shaikh Zakzaky a gidan Imam Khumeini.
Shaikh Zakzaky tare da kadimin Imam Khumeini lokacin da malam ya ziyarci gidan Imam Khumeini.

Ana iya ganin Shaikh Zakzaky lokacin da ya ziyarci daya daga cikin Dam-dam da Iran ta gina da kanta a birnin Mashad.
Shaikh Zakzaky tare da mataimakin Daraktan "International Center for Islamic Studies" a birnin Qum Iran.
Shaikh Zakzaky a lokacin da ya ziyarci kabarin Imam Abdul'azim da ke Ray Iran.

Ana iya ganin mataimakin Daraktan "International Center for Islamic Studies" yana baiwa Shaikh Zakzaky kyauta sa'ilin da ya ziyarci "International Center for Islamic Studies" a birnin Qum Iran.

Ana sanyawa Shaikh Zakzaky kyautar zobe a hannunsa sa'ilin da ya ziyarci "International Center for Islamic Studies" a birnin Qum Iran.
Shaikh Zakzaky tare da wasu dalibai 'yan Afrika da suke karatu a Qum Iran.

Wasu ba'adin 'yan uwa da suka rako Malam filin jirgin saman Imam Khumeini da ke Tehran, ana iya ganin Muhammad Ibrahim da Halima (Sa'diya)wadanda dukkaninsu 'yayan Malam ne a tare da su.
Wasu ba'adin 'Yan uwa mata da suka rako Malam filin jirgin saman Imam Khumeini da ke Tehran.
Wasu ba'adin 'yan uwa da suka rako Malam filin jirgin saman Imam Khumeini da ke Tehran, ana iya ganin Muhammad Ibrahim da Halima (Sa'diya)wadanda dukkaninsu 'yayan Malam ne a tare da su.

Komawa babban shafinmu         Komawa saman wannan shafin

 Shafin Gamji | Tafsirin Alkur'ani  | Hadisai | Crescent International