Almizan :Taskar Hotuna ALMIZAN: Jarida don Karuwan Musulmi

Jarida don Karuwar Musulmi       Allah zai cika haskensa ko da kafirai sun ki

ISSN 1595-4471
Juma'a 17 Shawwal, 1426                 Bugu na 692                                



 Tunatarwa |   | Tambaya da AmsaDandalin Siyasa | Hantsi A Takaice kai tsaye | Littafai | Duniya Labari 
Tattaunawa | Labarai
("Photo Album")

Taskar hotuna




 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
 
Taskar Hotuna

Wannan shafi (Album)ya kunshi hotuna ne muhimmai, ya Allah na gwagwarmayar musulunci a nan gida ko kuma waje. Hakazalika wasu kuma na tarihi ne masu muhimmanci. Mafiya yawan hotunan, wadanda muka buga ne a cikin jaridarmu, amma akwai yiwuwar a samu wadanda ba mu buga su ba a cikinsu. Za kuma mu rika canza su lokaci zuwa lokaci,duk da yake wadansunsu suna nan ba za mu canza su ba. Sai dai a duk sati za mu shigar da sabbin da suka samu. Muna kuma maraba da duk wani ko wasu hotunan da 'yan uwa da sauran masu karatunmu za su aiko mana da su domin mu shigar da su a wannan shafin. Amma da sharadin su kasance sun yi daidai da irin wadanda muka ambata a sama. Sai a aiko da su zuwa ga wannan adireshin da muka rubuta a kasa. Mun gode.

Online Editor, Almizan Newspaper,
P O Box 686, Babban Dodo Zariya,
Kaduna State Nigeria.
e-mail: umarciroma2002@yahoo.com.uk,
GSM,0802 363 9615.

Komawa babban shafinmu         Komawa saman wannan shafin


  | Tafsirin Alkur'ani  | Hadisai | Crescent International  | Tafsirin Alkur'ani  | Hadisai | Crescent International